Tehran (IQNA) Sojojin Isra'ila sun harbe wani matashi Bafalasdine a wani samame da suka kai a birnin Bethlehem, a daidai lokacin da ake ci gaba da samun tashe-tashen hankula a yankin yammacin gabar kogin Jordan.
Lambar Labari: 3487373 Ranar Watsawa : 2022/06/02